Ya na Gani, Ya Sani, Ya na Kula
Love God Greatly
Ya na Gani, Ya Sani, Ya na Kula
Love God Greatly
This title is printed to order. This book may have been self-published. If so, we cannot guarantee the quality of the content. In the main most books will have gone through the editing process however some may not. We therefore suggest that you be aware of this before ordering this book. If in doubt check either the author or publisher’s details as we are unable to accept any returns unless they are faulty. Please contact us if you have any questions.
Ko kin ta?a jin kamar ba mai ganin ki? Ko kin ta?a jin kamar ba wanda ya san menene ke tafiye da ke ko ya damu da ke? Muna so a gan mu, a kula da mu, kuma a san mu, amma wassu lokuta bamu san inda zamu juwa ba. Rayuwa na cike da damuwowi da dama kuma wataran sai mu kan rasa abin yi sai mu ji ba mu da kowa. "Don ?an Mutum ya zo ne musamman garin neman abin da ya ?ata, ya cece shi kuma." - Luka 19:10 Duk abin da mu ke ji, Mu na da Allah da ke ganin mu, wanda Ya san mu, wanda Ya na kula da mu. Ya aiko da ?an Shi domin Ya nemo mu a duk inda mu ke, domin Ya lura da a lokacin da mu fa?a ciki, kuma Ya san mura?in zuciyar mu. Yesu Ya ba da ran Shi domin mu san Shi kuma mu samu rai na har abada da Shi. A cikin Bisharan Luka, za mu labarin rayuwan Yesu. Luka ya nuna mana girman yadda Yesu Ya na gani, Ya sani, Ya na kuma kula da mutanen Shi. Yesu so da dama Ya kan yi duk abin da zai iya domin Ya taimake masu bukata kuma Ya nemo ?atattu. Wannan bisharan ya nuna mana menene ainihin ma'anar bin Yesu da kuma abin da za mu biya domin mu bi Shi. Ya na Gani, Ya Sani, Ya na Kula: Bisharan Luka binciken Littafi mai Tsarki ne na tsawon mako shida wadda aka shirya domin ya taimake mu gane wanene Yesu, da yadda Ya ke lura da mutanen Shi, da kuma yaya bin Shi ya ke. A cikin wannan binciken, za mu gan yadda za mu san Yesu mu kuma sa bangaskiyan mu a cikin Shi, ko da wani yanayi ne mu ka samu kan mu. Mu ha?a kai tare cikin wannan binciken da littafi, ko ta yanan gizi, ko kan app na Love GOD Greatly. Za ki samu abubuwan da su ka shafi Ya na Gani, Ya Sani, Ya na Kula da rubuce rubuce da kuma jama'a, yayinda mu ke tafiya cikin wannan Bisharan Luka kuma mu na kara matso kusa da Mai Ceton mu mai gani, Ya sani, kuma Ya na kula.
This item is not currently in-stock. It can be ordered online and is expected to ship in 7-14 days
Our stock data is updated periodically, and availability may change throughout the day for in-demand items. Please call the relevant shop for the most current stock information. Prices are subject to change without notice.
Sign in or become a Readings Member to add this title to a wishlist.