Rayuwan da ke Mikakke: Muraɗin Zuciyar Allah Domin 'Yan'Yan Shi Mata
Love God Greatly
Rayuwan da ke Mikakke: Muraɗin Zuciyar Allah Domin ‘Yan'Yan Shi Mata
Love God Greatly
This title is printed to order. This book may have been self-published. If so, we cannot guarantee the quality of the content. In the main most books will have gone through the editing process however some may not. We therefore suggest that you be aware of this before ordering this book. If in doubt check either the author or publisher’s details as we are unable to accept any returns unless they are faulty. Please contact us if you have any questions.
Menene ya sa rayuwa na da wahala yanzu? Menene ya sa babu abin da ke da sauki mani? Na dauka ko idan na zama mai bi dukan damuwoyi na za su kare.
Duk da ina bin Yesu, menene ya sa rayuwa nan a cike da bakin ciki da rashin tabbaci? Dayawan mu an yi mana bisharan da ban a gaskiya ba. Mun badagaskiya cewa da zaran mun zama masu bi, rayuwan mu za ta canza kawai, ko mu na tsamani rayuwan mu za ta canza. Amma ba gaskiyan ba ne. Allah bai yi mana alkwalin rayuwa babu bakin ciki ba ko wa matan da mu ka gan su cikin Littafi mai Tsarki ba, kamar Maryamu, Hannah, da Esta. Babu wanda rayuwan su ya zama da sauki. Dukan su sai da su ka yi rayuwa cikin wahala. Kowannen su sai da su ka yi rayuwa cikin banagaskiya ba cikin ganin ido ba. Sai da kowannen ta dogara kan Allah a lokacin da ba ta gane menene ke faruwa ba. Kowace mace sai da ta yi rayuwa da ke mikakke, yayin da ta ke neman gane manufan shan wahalan ta. Dukan su labaren daban su ke, amma ko da wani yaniyi su ka sami kan su, bas u taba tafiya su kadai ba. Allah Ya bi tare da su cikin kowani kwari da kan kowani tsauni. Ya ji kowani addu'a kuma Ya ji zafin wahalar su. Bai bar su su kadai ba, kuma ke ma bai bar ki ke kadai ba. Cikin wannan binciken na tsawon mako shida, za mu duba dayawa daga labaran matan da ke cikin Littafi mai Tsarki mu kuma kara gane hanyan da su ka bi yayin mu na ganin kan mu ta wata sabuwar hanya. Rayuwa ba kullum ba ne ya ke da sauki, amma Allah na tare da mu a kullum kuma Ya na da kyau a kullum. Mu hada kai tare a yanar gizo domin wannan binciken Littafi mai Tsarki na tsawon mako shida ko kan app namu na Love God Greatly. A kowani wuri, za ki samu abubuwan da su ka shafi Rayuwan da ke Mikakke tare da rubuce rubucen mu na Littinin, Laraba da Jumma'a, da kuma Karin bayyani ta wurin karat una kullum da kuma jama'a masu kauna domin su karafafa ki yayin da ki ke binciken rayukan mata masu kyau da kuma Allah da bai taba barin su ba.
This item is not currently in-stock. It can be ordered online and is expected to ship in 7-14 days
Our stock data is updated periodically, and availability may change throughout the day for in-demand items. Please call the relevant shop for the most current stock information. Prices are subject to change without notice.
Sign in or become a Readings Member to add this title to a wishlist.