Readings Newsletter
Become a Readings Member to make your shopping experience even easier.
Sign in or sign up for free!
You’re not far away from qualifying for FREE standard shipping within Australia
You’ve qualified for FREE standard shipping within Australia
The cart is loading…
This title is printed to order. This book may have been self-published. If so, we cannot guarantee the quality of the content. In the main most books will have gone through the editing process however some may not. We therefore suggest that you be aware of this before ordering this book. If in doubt check either the author or publisher’s details as we are unable to accept any returns unless they are faulty. Please contact us if you have any questions.
Lokacin da mu ke fuskantan damuwoyi da wahala a duniya, mu na bukatan karfafawa. Lokacin da ba mu san inda za mu sa kan mu ba, mu na bukatan bege. Lokacin da mu ka yi zunubi, mu na bukatan Mai Ceto. Lokacin da mu ke shakka bangaskiyan mu, mu na bukatan tabbaci.
Yesu ne karafawan mu, begen mu, Mai Ceton mu da kuma tabbacin mu. Shi ne Mai Ceton da mun yi ta jira, wanda duk cikin tarihi a ke jira. Shi ne Dan Allah. Shi ne Kristi.
Hakika mutumin nan Dan Allah ne! -Mark 15:39
Bisharan Markus labarin rayuwan Yesu ne mai iko sosai. Ya nuna halin Yesu a kowani shafi, daga so Ya sha wahala kuma Ya yi hidima zuwa ga nuna ikon Shi da Allantakan Shi. A kowani labari sai marubucin na tambaya, Ina bangaskiyan ki? Yayinda mu ku karanta da kuma binciken Markus, dole mu tambaye kan mu ko bangaskiyan mu na cikin Yesu ko cikin kan mu.
Mu hada kai a yannan gizo domin wannan bincike na tsawon mako shida ko kan app namu na Love God Greatly. -A can za ki samu abubuwan da ya shafi Bisharan Markus a duka wurare biyu tare da rubuce rubucen mu na Littinin, Laraba da Jumma'a, da Karin bayyani ta wurin karatun mu na kullum, da kuma jama'a masu kauna domin su karfafa ki yayinda ki ke so ki kara koyi kan Mai Ceton mu kuma mu girma ciken bangaskiyan mu a cikin Shi.
$9.00 standard shipping within Australia
FREE standard shipping within Australia for orders over $100.00
Express & International shipping calculated at checkout