Become a Readings Member to make your shopping experience even easier. Sign in or sign up for free!

Become a Readings Member. Sign in or sign up for free!

Hello Readings Member! Go to the member centre to view your orders, change your details, or view your lists, or sign out.

Hello Readings Member! Go to the member centre or sign out.

Tabbacin Rayuwan mu na Har Abada: Bisharan Yohanna
Paperback

$21.99
Sign in or become a Readings Member to add this title to your wishlist.

This title is printed to order. This book may have been self-published. If so, we cannot guarantee the quality of the content. In the main most books will have gone through the editing process however some may not. We therefore suggest that you be aware of this before ordering this book. If in doubt check either the author or publisher’s details as we are unable to accept any returns unless they are faulty. Please contact us if you have any questions.

Daya daga cikin manyan tambayoyi da zai kuma kaskantar da ke shi ne menene ya ke faruwa idan mun mutu. Mu na fatan salama, mu na so mu tabbatar da haka, duk da mun san rayuwan mu a duniya zai kare, akwai wani abu bayan haka. Amma ta yaya za mu iya tabbatar haka ne? Amma an rubuta wadannan ne, domin ku ba da gaskiya Yesu shi ne Almasihu, Dan Allah, ta wurin gaskatawa kuma ku sami rai a cikin sunansa. -Yoh 20:31 Bisharan Yahaya bayyani ne game da rayuwan Yesu. A cikin wannan littafin za mu samu amsoshin tambayoyin rayuwa da kamar babu mafita. Yohanna marubucin ya nuna mana a ganin shi wanene Yesu da kuma menene ya sa wannan ya shafe mu a yau. Ta wurin karatun Bisharan Yohanna za mu iya sanin menene ma'anar mu sa bangaskiyan mu a cikin Yesu da ma'anar samun rai har abada. Manufan shi da sakon shi ya fito a fili. Za mu iya karanta shaidar Yohanna game da Yesu da sanin cewa ba zai batar da mu ba, amma domin ya ba mu bege da salama da ke zuwa daga wurin Yesu kadai. Idan kina dawassu tambayoyi game da bangaskiya, wannan binicken Littafi mai Tsarki domin ki ne. Tabbacin Rayuwan mu na Har Abada wani binciken Littafi mai Tsarki ne na tsawon mako shida da aka shirya domin ya taimake mu gani wanene Yesu, menene ya sa Ya zo, da kuma ma'anar bin Shi. Ko ba ki taba sa bangaskiyan ki cikin Yesu ko kina tafiya da Shi ya kai shekaru, Tabbacin Rayuwan mu na Har Abada zai kara zurfin ganewan wanene Yesu. Mu na begen za ki hada kai da mu a yanan gizo ko ki yi amfani da app namu na Love God Greatly yayin da mu ke binciken Bisharan Yohanna. Za ki abubuwan da ya shafi Tabbacin Rayuwan mu na Har Abada tare da rubuce rubucen mu na kullum, da kuma karin bayyani ta wurin karatun kullum da jama'a ma su kauna domin tafiya da ke yayin da mu ke gane menene ya sa Yesu ne Dan Allah kuma Shi ne kadai hanya ga rai har abada.

Read More
In Shop
Out of stock
Shipping & Delivery

$9.00 standard shipping within Australia
FREE standard shipping within Australia for orders over $100.00
Express & International shipping calculated at checkout

MORE INFO
Format
Paperback
Publisher
Blurb
Date
13 January 2022
Pages
184
ISBN
9781006072390