Batu Dangane da Dacewa kan Kadarorin da Suka Shafi Filaye da Gine-gine

Matthias Fiedler

Batu Dangane da Dacewa kan Kadarorin da Suka Shafi Filaye da Gine-gine
Format
Paperback
Publisher
Matthias Fiedler
Published
28 February 2017
Pages
40
ISBN
9783947082698

Batu Dangane da Dacewa kan Kadarorin da Suka Shafi Filaye da Gine-gine

Matthias Fiedler

This title is printed to order. This book may have been self-published. If so, we cannot guarantee the quality of the content. In the main most books will have gone through the editing process however some may not. We therefore suggest that you be aware of this before ordering this book. If in doubt check either the author or publisher’s details as we are unable to accept any returns unless they are faulty. Please contact us if you have any questions.

Wannan littafi ya kunshi bayanai na kawo sauyi dangane da dacewar hanyoyi (aikace-aikace) na batutuwan filaye da gine-gine a duk fadin duniya tare da lissafi na yiwuwar sayarwa na (Biliyoyin Daloli), wanda aka kunsa a cikin manhajar hukumar filaye da gine-gine game da kiyasin filaye da gine-gine na (yiwuwar saye da siyarwa na Tiriliyoyin Dala).

Wannan na nufin cewa filaye da gine-gine na zaman mutane da na kasuwanci, ko wanda mutane suka mallaka ko kuma na haya, za a iya dillancinsu cikin inganci da kuma hanyar da babu bata lokaci. Hanya ce ta dillanci domin ci gaba cikin kirkira da kwarewa nan gaba domin amgfanin duk wikilai na filaye da gine-gine da kuma masu mallakar kadarori. Dacewa na filaye da gine-gine na aiki a kusan duk kasashe da kuma tsakanin kasashe.

Maimakon "kawo" kadara wurin mai saye ko mai karbar haya, tare da hanyar neman bayani a yanar gizo mafi dacewa domin filaye da gine-gine, masu bukatar saye ko karbar haya sun cancanci (binciko tarihi) su gwada sannan su sami hadi tare da kadarori wadanda wakilin filaye da gine-gine ya bayar.

This item is not currently in-stock. It can be ordered online and is expected to ship in 7-14 days

Our stock data is updated periodically, and availability may change throughout the day for in-demand items. Please call the relevant shop for the most current stock information. Prices are subject to change without notice.

Sign in or become a Readings Member to add this title to a wishlist.