A Cikin Yesu ki ke: Sanin ko mu wanene a cikin Almasihu
Love God Greatly
A Cikin Yesu ki ke: Sanin ko mu wanene a cikin Almasihu
Love God Greatly
This title is printed to order. This book may have been self-published. If so, we cannot guarantee the quality of the content. In the main most books will have gone through the editing process however some may not. We therefore suggest that you be aware of this before ordering this book. If in doubt check either the author or publisher’s details as we are unable to accept any returns unless they are faulty. Please contact us if you have any questions.
Ni wanene? Menene ya sa ina nan? Akwai amfani na? Duk wannan tambayoyi ne da dukan mu mun yi a wani lokaci. Yayinda mu tafiya cikin rayuwa mu na so mu gane ko mu wanene, menene ya sa an halice mu, da kuma menene amfanin wannan rayuwan. Ba za mu iya amsa wannan tambayoyin ba tare da gane ko mu wanene ba. Idan ba mu gane mu wanene ba, ba za mu iya yin rayuwa yadda a kera mu mu yi ba. Ya na da saukin yin tunanin ko mu wanene bisa ga iyalin mu, aikin mu, abokan mu, abin muke son yi ko kasan mu. Yawance muna tunanin mu wanene ta wurin ayukan mu, ko kalmomin mu ko halin mu. Saboda haka, duk wanda yake na Almasihu sabuwar halitta ne, tsohon al'amari duk ya shude, ga shi, kome ya zama sabo. -2 Korantiyawa 5:17 A cikin Almasihu ne kadai mu gane ko mu wanene. Komin yaya mu ka yi tunanin kan mu, sanin ko mu wanene a cikin Almasihu daya ne. Ya cice mu daga zunubi, Ya kubutas da mu daga duhu kuma Ya fashe mu daga kunya. Ta wurin Shi ana kiran mu ‘ya'yan Allash, wanda aka dauke mu cikin iyalin Allah kuma aka mayar da mu 'yan kasan mulkin Almasihu. A cikin Almasihu, mun samu ceto, hatimi, gafara, zabe, albarka da karfafawa. A cikin Yesu ki ke: Sanin ko mu wanene a cikin Almasihu wani binciken Littafi mai Tsarki ne na tsawon mako hudu akan sanin ko mu wanene a cikin Almasihu. Ta wurin sa karfin kan gaskiyan sanin mu wanene a cikin Yesu, da abin da Ya bamu ta wurin hadayan Shi, da yadda mu samu hatimi a zama 'ya'yan Shi, za mu gane ainihin mu wanene. Yayin da mu ke girma cikin bangaskiyan mu za mu iya girma cikin tabbaci da amincewan mu wanene a cikin Shi. Mu hada kai a yanan gizo domin wannan bincike na tsawon mako hudu ko kan app namu na Love GOD Greatly. A can za ki samu abubuwan da sun shafi A cikin Yesu ki ke a duka wurare biyu tare da rubuce rubucen mu na Litinin, Laraba da Jumma'a, da karin bayyanita wurin karatu na kullum da kuma jamma'a ma su kauna domin karfafa ki yayinda ki ke binciken ma'anansamun tushen mu a cikin Yesu.
This item is not currently in-stock. It can be ordered online and is expected to ship in 7-14 days
Our stock data is updated periodically, and availability may change throughout the day for in-demand items. Please call the relevant shop for the most current stock information. Prices are subject to change without notice.
Sign in or become a Readings Member to add this title to a wishlist.